Hausa

Barka da zuwa CE Sweden

Muna taimakawa abokan ciniki na ƙasa-da-ƙasa domin su kewaya cikin tsarin ciniki na Sweden. Abokan tuntuɓa na mu sun ɗauki lokaci domin fahimta cikakkiya na kamfanin ka, fasaha, da manufofi na kamfani. Bayanan da muke bayarwa gabaki ɗaya a koda yaushe za su nufi keɓantattun bukatunka.
Sweden ƙasa ce da ta bunƙasa matuƙa kuma tana da arziki da damammaki masu yawa – wuri ne da yafi dacewa domin faɗaɗa halartar ka a duniya da kuma gano sabbin kasuwanni.

1 A kwanakin baya Forbes ya ambaci Sweden a matsayin ƙasar da tafi kowace a duniya domin kasuwanci – wuri mai yalwa domin masu zuba jari

2 Sweden na da ƙiyasin kuɗin shiga na kowane ɗan ƙasa GDP na $56,956 da kuma rayuwa mafi inganci da ta fi ta ko ina a duniya

3 Tattalin arziki da ba a amfani da takardar kuɗi mafi haɓaka a Turai kuma shiyya da tafi kowace rashin amfani da takardun kuɗi

4 Bayanin Haɓakar Gasa na Duniya ya saka Sweden a matsayin tattalin arziki da yafi kowane gasa a duniya

5 Ana kallon Sweden a matsayin ƙasa wadda tafi ƙirƙire-ƙirƙire a Tarayyar Turai, dake da mafi yawan kuɗin shiga a hunnun al’umma

6 Sweden ta fi kowace ƙasa a duniya samun wuri mafi dacewa domin cimma Manufar Muradun Ƙarni na Majalisar Ɗinkin Duniya

TUNTUƁA

NAZARIN KASUWA

BINCIKE

OFISHI NA ZAHIRI

FASSARA

0
SHEKARU 20 A CIKIN KASUWANCIN
0
ƘWARARRU 2876 MASU HULƊA
0
ABOKANAN HULƊA 7134 MASU BAN SHA'AWA
0 %
TABBACIN GAMSUWA 100%
Tsararriyar warware matsala
Kowane abokin hulɗa daban yake - kowane aiki daban yake - Wannan ne yasa muke ƙoƙari wurin samar da zaunanniyar warware matsala, wandda aka tsara domin dacewa da bukatunka da manufofin ka
Ilimi na gida
Alaƙarmu ta kusa da hukumomin gwamnati na Sweden, masana'antu da kamfanoni ta ba mu dama na magance matsalolin ka, cikin sauri da sauƙi
Ci Moriyar Ƙwarewarmu
Bari mu ba ka tallafi domin samun nasara - hangen da muka tattara a tsawon shekaru shi ne mabuɗi na nasarar mu a sweden
Awo da hange
Dukkanin dabaru da ayyuka da muka sanya a gaba su na da hanyoyi a bayyane na auna tasirin da suke da shi a kan kasuwancin ka da manufofin kasuwancin ka
Kyautatuwar Sabis
Sakamakon mu na da alaƙa kai tsaye da ingancin sabis-sabis da muke bayarwa, da kuma a ƙarshe zuwa nasarar mu - Muna nan domin taimaka maka a kan kowane mataki

Labarai da ɗumi-ɗumi

Loading RSS Feed
Bari mu gano abubuwan da za su yiwu!

Tuntuɓe mu domin ƙarin ganowa

error: Innehållet är skyddat!